Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Ziyarar Sakataren Harkokin Wajen Amurka A Jamhuriyar Nijar, Shirin Al’ummar Musulmi Na Azumin Watan Ramadan

TASKAR VOA: Ziyarar Sakataren Harkokin Wajen Amurka A Jamhuriyar Nijar, Shirin Al’ummar Musulmi Na Azumin Watan Ramadan
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:44 0:00

Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken, shi ne babban jami’in diflomasiyyar Amurka na farko da ya ziyarci Jamhuriyyar Nijar, a daidai lokacin da kasar ta zama cibiyar tsaro mai muhimmanci ga kasashen yammacin duniya da ke neman tinkarar kungiyoyin ‘yan ta’adda a yankin Sahel.

XS
SM
MD
LG