Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKARVOA: A Kenya mutane na tunawa da yadda Elizabeth ta ziyarci kasar a matsayin gimbiya, amma ta koma kasarta a matsayin sarauniya a 1952

TASKARVOA: A Kenya mutane na tunawa da yadda Elizabeth ta ziyarci kasar a matsayin gimbiya, amma ta koma kasarta a matsayin sarauniya a 1952
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Rasuwar sarauniya Elizabeth wani babban lamari ne da zai kawo manyan sauye-sauye a Burtaniya, ba kawai na samun sabon sarki ba, sannan manazarta sun yi tsokaci kan yadda Sarauniya Elizabeth ta taimaka wajen kawo karshen mulkin mallaka na Burtaniya a kasashen Afirka, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG