Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tattaunawa Da 'Yan Kasuwa a Abuja


Shirin Kasuwa na wannan makon ya zagaya kasuwannin dake babban birnin tarayya Abuja a Najeriya don jin halin da kasuwar ke ciki.

Yayin da ake shirye-shiryen azumin watan Ramadan, ‘yan kasuwannin da ke kewayen birnin Abuja sun bayyana cewa akwai kayayyakin da farashensu ya ragu amma galibi farashen kayayyakin ya karu.

Saurari cikakken shirin daga Umar Faruk Musa.

Tattaunawa Da 'Yan Kasuwa a Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:16 0:00


XS
SM
MD
LG