Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tawagar Turai Ta Ce Ba Za Ta Fifita Wani Bangare A Zaben Najeriya Ba

Jami'an tawagar Tarayyar Turai da za su sa ido a babban zaben Najeriya, sun ce basa goyon bayan wani dan takara ko wata jam'iyya a zaben da za a yi a watan gobe.

Yayin da ake kidaya kuri'a a wata rumfar kada kuri'a a garin Yola na jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya Photo: AP

Jami'an tawagar Tarayyar Turai da za su sa ido a babban zaben Najeriya, sun ce basa goyon bayan wani dan takara ko wata jam'iyya a zaben da za a yi a watan gobe.

XS
SM
MD
LG