Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Trump Ya Kori Rex Tillerson Daga Aiki


Shugaban Amurka Donald Trump (a farko) da Rex Tillerson a gefensa

Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami Sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya kuma maye gurbinsa da Mike Pompeo, shugaban Hukumar Leken Asiri Na Tsaron Kasa ta (CIA).

Shugaban Amurka Donald Trump ya kori Sakataren harkokin wajen kasar, Rex Tillerson, wanda ya kammala rangadin wasu kasashe Afirka.

Trump ya maye gurbin Tillerson da Darektan hukumar binciken manyan laifuka ta FBI, Mike Pompeo.

“Ina godiya ga Rex Tillerson, saboda irin aikin da ya yi, Gina Haspel za ta zama sabuwar darektar hukumar binciken manyan laifuka ta FBI, wacce ita ce mace ta farko da za ta rike wannan mukami, ina muku barka baki dayanku.” Trump ya rubuta a shafinsa na Twitter a yau Talata.

Mu na dauke da karin bayani nan ba da jimawa ba.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG