Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Neja, Kashi Na Daya - Mayu 18, 2021


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A yau shirin ya leka jihar Neja inda aka fafata muhawara kan zargin da Gwamna Sani Bello, duk da cewa dan Jami'yyar APC ce ta Shugaba Muhammadu Buhari ya fito kwannan baya baro-baro da cewa shugaban kasar baya tallafawa jihar a yakin ta da 'yan ta'adda da ke kai mata hare-hare.

Saurari cikakken shirin da Mustapha Nasiru Batsari ya jagoranta:

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Neja, Kashi Na Daya - Mayu 18, 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:42 0:00


XS
SM
MD
LG