Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Neja, Kashi Na Uku - Mayu 31, 2021


Aliyu Mustapha Sokoto

A cigaban tattauna kan matsallar tsaro, Shin, Gwamanatin Najeriya ta Shugaba Muhammadu Buhari ta na taimakawa makwabciyar ta Abuja, wato Jihar Neja dangane da fama da ta ke na harkar ta'addanci musamman ta fannin yan gudun hijira da ke kaura daga kauyuka da a ke ta kai wa hare-hare?

Saurari cigaban shirin da Mustapha Nasiru Batsari ya jagoranta:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:28 0:00

Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG