Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Katsina Kashi Na Biyu-Yuli, 11, 2020


Aliyu Mustapha Sokoto

A kashi na biyu na muwahara kan matsalar tsaro a jihar Katsina, bakin da shirin ya gayyata shugaban jam'iyar APC Shitu A. Shitu Maslaha, da takwaran shi na jam'iyar PDP Salisu Yusuf Majigiri sun bayyana abinda ya ke hana ruwa gudu a yunkurin shawo kan matsalar.

Saurari muhawarar

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Katsina Kashi Na Biyu-12:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:39 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG