Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Zamfara Kashi Na 5


Aliyu Mustapha Sokoto

A ci gaba da tattaunawa kan matsalar tsaro a jihar Zamfara, Wakilin Sashen Hausa Sani Shu'aibu Malumfashi da ya jagoranci muhawarar, ya nemi sanin shin ina gaskiyar cewa barayin Zamfara ne suka yi ta Kano, daga nan suka je har jihohin Niger da Kaduna suka sace yara 'yan makaranta?

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Zamfara Kashi Na 5
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:58 0:00

XS
SM
MD
LG