Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Zamfara Kashi Na 6 - Mayu 4, 2021


Aliyu Mustapha Sokoto

A ci gaba da tattaunawa kan matsalar tsaro a jihar Zamfara da kewaye. Yau shirin ya nemi sanin ko akwai hannun wasu bayan fulani, alal misali kasashen waje a hare haren, Sannan kuma daga ina waddanan mutanen da ake zargi ke samun makamai?

Saurari cikakken shirin da Sani Shu'aibu Malumfashi jagoranta :

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Zamfara Kashi Na 6
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:09 0:00

XS
SM
MD
LG