Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Rikicin Fulani a Najeriya, Kashi Na Daya - Fabarairu 16, 2021


Aliyu Mustapha Sokoto

Fulani Makiyaya a Najeriya ke cikin tsaka mai wuya, kasancewar yadda ake fatattakarsu ko gallaza musu wasu sassan kasar. To sai a daya bangaren ana zargin Fulani da hannu a cikin mafi yawan ta’asar da ake yin a satar mutane domin kudin fansa. Kan haka ne shirin Tsaka Mai Wuya ya fara shirya muhawara domin duba dukkan bangarorin biyu.

Saurari shirin Tsaka Mai Wuya:

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:27 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG