WASHINGTON, DC —
A wannan makon, bakin da shirin ya gayyata a zauren, Bitrus Kaze, tsohon dan Majalisar Dokokin Jihar Plato, da Ibrahim Baba Hassan dan majalisar dokokin jihar mai ci yanzu, sun bayyana sassalar rikicin da ake fama da shi a jihar.
Saurari muhawarar da Zainab Babaji ta jagoranta:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.