Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya yi nazari ne game da zaben fidda gwani na shekara 2023 inda 'yan siyasa ke amfani da kudi wajen sayen wakilai masu jefa kuri'a, da kuma yadda wasu gwamnoni suke fitowa fili su zabi wadda za su gaje su
Saurari cikakken shirin cikin sauti: