WASHINGTON, DC —
Mahawara a kan zaben kasar Ghana tsakanin Alhaji Ahmed Ayuba, babban jami’in sadarwa a ma’aikatar Raya Birane da Harkokin Zango a jami’iya mai mulki ta NPP da kuma Alhaji Awudu Ariff, babban jami’I a tsohuwar gwamnatin NDC kuma hadimi tsohon shugaban kasar Ghana, marigayi John Evans Atta-Mills na babbar jami’iyar adawa ta NDC.
Saurari Muhawarar da Baba Yakubu Makeri ya jagoranta:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.