Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA:Muhawarar Asarar Kujerar Gwamna Da NNPP Ta Yi A Jihar Kano, Oktoba 17, 2024


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D. C. -A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, kashin karshe na muhawara dangane da asarar kujerar Gwamna da jam’iyyar NNPP ta kwankwasiyya ta yi a jihar Kanon Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA:Muhawara Kan Asarar Kujerar Gwamna Ta NNPP A Jihar Kano, Oktoba 17, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG