Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Shin Gaskiya Ne Birnin Kebbi Ta Fi Kama Da Helkwatar Karamar Hukuma Jiha? - Yuli 12, 2022


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, za mu yi dubi ne kan batun da ake yi cewa, Birnin Kebbi, helkwatar Jihar Kebbi, ta fi kama da helkwatar karamar hukuma maimakon helkwatar jiha, sannan kuma cikin gwamnonin da aka yi a jihar wannene za a ce ya yi rawar gani?

Saurari cikakken shirrin cikin sauti:

TSAKA MAI WUYA: Shin Gaskiya Ne Birnin Kebbi, Ta Fi Kama Da Helkwatar Karamar Hukuma Maimakon Helkwatar Jiha? - Yuli 12, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:05 0:00

XS
SM
MD
LG