Kashin karshe na muhawara a kan matsalar tsaro a jihar Borno.
Masu muhawara, kwamishinan watsa labarai na jihar Baba Kura Abba Jatau , da kuma Malam Adamu Dan Borno wani mai sharhi kan ayyukan tsaro musamman abinda ya shafi hare haren kungiyar Boko Haram a jihar.
Saurari muhawarar da Haruna Dauda Bi'u ya jagoranta
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.