Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya yi nazari ne game da zaben fidda gwani na shekara 2023. Kura na cigaba da tashi a jam'yyar APC inda 'yan siyasa kamar gwamnonin wasu jihohi irinsu Kaduna da Kano suka nada mutanen da su ke so su gajen su.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments