Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsohon Shugaban Mali Ahmadou Toumani Toure Ya Koma Gida Daga Zaman Gudun Hijira A Senegal

Tsohon shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure ya sauka a Bamako, babban birnin kasar, ranar Lahadi a bayan zaman gudun hijirar shekaru biyar da yayi a kasar Senegal tun daga lokacin da aka hambarar da gwamnatinsa.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG