Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsohon Shugaban Kasar Amurka Ya Nuna Goyon Bayansa Ga Dan Takarar Shugabancin Kasar Faransa Emmanuel Macron.


Tsohon Shugaban Kasar Amurka Barck Obama
Tsohon Shugaban Kasar Amurka Barck Obama

Kwanaki uku kafin masu kada kuri’a a Faransa su zabi shugaban kasar Faransa na gaba, Dan takarar da ke kan gaba Emmanuel Macron ya samu goyon baya daga tsohon shugaban Amurka Barack Obama.

A wani sakon faifan Video da ya saka a shafin twitter na Macron, Obama yace yana goyon bayan mutumin ya kira mai sassaucin ra’ayi “Saboda muhimmancin da wannan zaben yake dashi.”

Obama yace “Na yaba da yadda Emmanuel Macron ya gudanar da kamfen dinsa da tsayawa akan akidar Wayewa da sabuwar rayuwa.” Ya kara da cewa haka kuma Macron ya nuna shi mai hangen nesa ne.

Facebook Forum

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG