Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan Yayi Ganawar Sirri Da Janar Ibrahim Babangida a Minna


Dr Goodluck Jonathan tsohon shugaban Najeriya

Tsoffin shugabannin Najeriya biyu Dr Goodluck Jonathan da Janar Ibrahim Badamasi Babangida, sun yi ganawar sirri a Minna amma babu wani cikakken bayanin makasudin ganawar]

Tsofaffin shugabannin Nigeria guda biyu da suka hada Goodluck Jonathan tsohon shugaban Najeriya da Janar Ibrahim Badamasi Banagida, sun yi ganawar sirri a Minna, fadar gwamnatin jihar Neja.

Bayan taron na wajen awa biyu da rabi babu wani cikakken bayani da aka bayar. Shi ma tsohon shugaba Jonathan ya ki ya ce uffan ma manema labarai koda yake ya ce ya zo gaida Janar Babangida ne.

To sai dai masu lura da al’amuran siyasa na ganin ziyarar Jonathan ba zata rasa nasaba da babban zaben jam’iyyar PDP dake tafe ba, kamar yadda daya cikin shugabannin jam’iyyar a Neja, Yahaya Ability, ya bayyana. Ya ce taron ba zai rasa nasaba ba da babban taron zaben jam’iyyar da za’ayi ranar 9 ga watan Disambar wannan shekarar da kuma tabattarda ganin anyi shi a cikin lumana.

Ga rahoton Mustapha Nasiru Batsari da karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:50 0:00

Facebook Forum

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG