Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Masana Sun Ce Matakan ECOWAS Kan Sojojin Da Su Ka Yi Juyin Mulki A Nijar Sun Yi Tsauri, Kashi Na Karshe - Satumba 23, 2023


Hassan Maina Kaina
Hassan Maina Kaina

Biyo bayan jerin dimbin takunkuman da ECOWAS ta kakaba wa jamhuriyar NIJAR bayan da sojojin da ke tsaron fadar shugaban kasa su ka hambaras da zababbiyar gwamnatin farar Hula ta Bazoum Mohammed, wannan ya ja hankalin masana.

A wannan kashi na karshe na tattaunawa da DR. Umar Ardo da ke zama kwararre kan sha'anin tsaroku ma tsohon malami a makarantar horas da hafsoshin sojojin Najeriya wato NDA ya yi karin haske kan yadda aka matsa wa sojojin da su ka yi juyin mulki.

Saurari shirin:

TUBALIN TSARO
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:11:46 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG