Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Turawa Masu Saka Ido A Zaben Najeriya Sun Isa Kasar

Jami'ai daga Tarayyar Turai sun isa Najeriya, domin saka ido kan zabubukan da za a gudanar a kasar a watan gobe.

Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Mr. Geoffrey Onyeama Photo: Hassan Maina Kaina (VOA)

Jami'ai daga Tarayyar Turai sun isa Najeriya, domin saka ido kan zabubukan da za a gudanar a kasar a watan gobe.

XS
SM
MD
LG