Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VAO60 DUNIYA: Kasar Iran Ta Yi Gargadin Cewa Dakarunta Za Su Mayar Da Martani Muddin Amurka Ta Dauki Wani Mataki A Kan Jiragenta

VAO60 DUNIYA: Kasar Iran Ta Yi Gargadin Cewa Dakarunta Za Su Mayar Da Martani Muddin Amurka Ta Dauki Wani Mataki A Kan Jiragenta
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kakakin Ma’aikatar Wajen Iran ya yi gargadin cewa dakarun kasar za su mayar da martani muddin Amurka ta dauki wani mataki a kan jiragen dakon man Iran da suke kan hanyar zuwa Venezuela. Iran da Venezuela duka suna karkashin takunkuman Amurka.

XS
SM
MD
LG