Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Sudan, Dubun Dubatar Masu Zanga-zanga Sun Taru Suna Kira Da A Mika Mulki Ga Farar Hula

VOA60 AFIRKA: A Sudan, Dubun Dubatar Masu Zanga-zanga Sun Taru Suna Kira Da A Mika Mulki Ga Farar Hula
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Sudan: A Sudan, dubun dubatar masu zanga-zanga sun taru suna kira da a mika mulki ga farar hula, bayan kusan watanni uku da sojoji suka hambarar da Omar al-Bashir wanda ya yi shekara da shekaru yana mulki.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG