Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Firayim Ministan Guinea Ibrahima Kassory Fofana ya ce an kada kuri'ar zaben shugaban kasa ba tare da rikici ba,da wasu labarai

VOA60 AFIRKA: Firayim Ministan Guinea Ibrahima Kassory Fofana ya ce an kada kuri'ar zaben shugaban kasa ba tare da rikici ba,da wasu labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: Firayim Ministan Guinea Ibrahima Kassory Fofana ya ce an kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ranar Lahadi ba tare da wani rikici ba. Ya bukaci dukkan bangarorin da kada sanar da sakamakon kafin hukumar zaben ta yi hakan, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG