Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA:Janal Gamal Omar Ya Bada Sanarwa Cewa Akalla Manyan Sojoji 16 Tare Shugabansu A Sudan

VOA60 AFIRKA:Janal Gamal Omar Ya Bada Sanarwa Cewa Akalla Manyan Sojoji 16 Tare Shugabansu A Sudan
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Bari mu fara daga kasar Sudan, inda Janal Gamal Omar ya bada sanarwa cewa akalla manyan sojoji 16 tare shugabansu ne aka kama bayanda suka yi yunkurin juyin mulki a jiya Alhamis. Dakarun kasar na ci gaba da neman sauran wadanda ke da hannu akan lamarin.

XS
SM
MD
LG