Accessibility links

VOA60 AFIRKA: LIBYA Kamfanin Mai Na AGOCO Na Kasar Libya, Ya Kara Adadin Danyen Man Da Ya Ke Tonowa Zuma Ganga 290,000 A Kowace Rana


Libya: Kampanin Mai na AGOCO na kasar Libya, ya kara adadin danyen man da yake tonowa zuwa ganga 290,000 a kowace rana da zummar kai ga ganga 350,000 kafin karshen shekara.

XS
SM
MD
LG