Accessibility links

VOA60 DUNIYA: JORDAN 'Yan Kasar Jordan Da Dama Sun Yi Zanga Zanga A Ofishin Firai Minister Hani El Mulki


‘Yan kasar Jordan da dama sun yi zanga zanga a kofar ofishin firai minister Hani el Mulki, bayan da aka harbe marubuci Nahed Hattar wanda ya ke shirin bayyana a gaban wata kotun Amman saboda wani zanen batanci da ya yi kan Isalama

XS
SM
MD
LG