Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA Masu Neman Takarar Shugabancin Amurka, Donald Trump da Hillary Clinton Sun Yi Muhawara Kan Tattalin Arziki


Masu neman takarar shugabancin Amurka, Donald Trump da Hillary Clinton sun yi muhawara kan tattalin arziki da rawar da Amurkan ke takawa a duniya, domin neman goyon bayan masu kuri’un da ba su dauki matsaya ba.

XS
SM
MD
LG