Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Rundunar sojin Habasha ta na gargadin fararen hula cewa muddin basu gudu ba to ba sani ba sabo, da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA: Rundunar sojin Habasha ta na gargadin fararen hula cewa muddin basu gudu ba to ba sani ba sabo, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattiun labaran Afirka na yau rundunar sojin Habasha ta na gargadin fararen hula da suka kewaye baban birnin Tigray cewa muddin basu gudu ba to ba sani ba sabo, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG