Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Wata kungiyar matasa a garin Mai Kadra a Ethiopia ta kashe mutane a kalla 600 a yankin Tigray, da wasu sauran labarai

VOA60 AFIRKA: Wata kungiyar matasa a garin Mai Kadra a Ethiopia ta kashe mutane a kalla 600 a yankin Tigray, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau wata kungiyar matasa a garin Mai Kadra a Ethiopia tare da taimakon 'yan sanda da wata kungiyar 'yan bindiga ta kashe a kalla mutane 600 a ranar 9 ga watan Nuwamban nan a yankin Tigray, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG