Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Afghanistan wani bom ya tashi a wata mota kusa da ofishin ‘yan sanda da ke Gardez a yau, ‘yan sanda 3 sun mutu

VOA60 DUNIYA: A Afghanistan wani bom ya tashi a wata mota kusa da ofishin ‘yan sanda da ke Gardez a yau, ‘yan sanda 3 sun mutu
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Afghaninstan: Wani bom ya tashi a wata mota kusa da ofishin ‘yansanda da ke Gardez a yau, ‘yan sanda 3 sun mutu wasu 5 sun raunata. “yan kungiyar Taliban sun dauki alhakin harin.

XS
SM
MD
LG