Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Amurka, An Samu Tsohon dan Sanda Derek Chauvin Da Laifin Kashe George Floyd

VOA60 DUNIYA: A Amurka, An Samu Tsohon dan Sanda Derek Chauvin Da Laifin Kashe George Floyd
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

VOA60 DUNIYA: A Amurka, daruruwan mutane suka taru a Minneapolis a jiya Talata don saurarar hukuncin shari’ar tsohon dan sanda Derek Chauvin, wanda aka samu da laifin kashe George Floyd a ranar Talata 25 ga watan Mayun bara

XS
SM
MD
LG