Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Cuba, Shugaba Miguel Diaz-Canel Zai Maye Gurbin Raul Castro, Dan Uwan ​​Fidel Castro.

VOA60 DUNIYA: A Cuba, Shugaba Miguel Diaz-Canel Zai Maye Gurbin Raul Castro, Dan Uwan ​​Fidel Castro.
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Cuba, Jam’iyyar kwaminisancin kasar ta zabi sabon shugaba a jiya Litinin, lamarin da ya kawo karshen mulkin zuri’ar Castro da ta yi mulkin kasar tun daga shekara 1959. Shugaba Miguel Diaz-Canel zai maye gurbin Raul Castro, dan uwan ​​Fidel Castro.

XS
SM
MD
LG