Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Switzerland Hukumar WHO Ta Sanar Da Karuwar Sabbin Kamuwa Da Coronavirus Cikin Rana Guda A Fadin Duniya Ya Kai Mutum 230,370

VOA60 DUNIYA: A Switzerland Hukumar WHO Ta Sanar Da Karuwar Sabbin Kamuwa Da Coronavirus Cikin Rana Guda A Fadin Duniya Ya Kai Mutum 230,370
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Switzerland Hukumar lafiya ta duniya ta sanar da karuwar sabbin kamuwa da coronavirus cikin rana guda a fadin duniya da ya kai mutum dubu 230, 370. Kasashen Amurka da Brazil da India da Afrika ta Kudu ne suka sanar da karuwa mafi yawa.

XS
SM
MD
LG