Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Dakarun Tsaron Kasar Amurka Sun Mamaye Titunan Minneapolis Bayan Mummunar Zanga-zanga

VOA60 DUNIYA: Dakarun Tsaron Kasar Amurka Sun Mamaye Titunan Minneapolis Bayan Mummunar Zanga-zanga
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Dakarun tsaron kasar Amurka sun mamaye titunan Minneapolis bayan mummunar zanga-zangar da akayi ta kwanaki a jere a dalilin kisan George Floyd, wani bakin ba’amurke da ‘yan sanda suka yi. An Kona wasu gine-gine, ciki har da ofishin ‘yan sanadan.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG