Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: Dan Takara Maurice Kamto Ya Yi Ikirarin Samun Nasarar Lashe Zabe A Kamaru

VOA60 Duniya: Dan Takara Maurice Kamto Ya Yi Ikirarin Samun Nasarar Lashe Zabe A Kamaru
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kamaru: Dan takara Maurice Kamto ya yi ikirarin samun nasarar lashe zabe a Kamaru, duk da gargadi da gwamnati tayi akan kada ya sanar da sakamakon zaban ba tare da izinin gwamnati ba.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG