Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Dubban musulmai a Pakistan sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Faransa, da wasu sauran labarai

VOA60 DUNIYA: Dubban musulmai a Pakistan sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Faransa, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau dubban musulmai a Pakistan sun gudanar da zanga-zangar kin jinin Faransa yayin da shugaba Emmanuel Macron ya ci gaba da kare 'yancin wallafa zanen zagin Muhammad SAW, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG