VOA60 DUNIYA: Shugaban Donald Trump Na Kan Hanyarsa Ta Dawowa Amurka Daga Hanoi Bayan Ganawarsa Ta Biyu Da Shugaba Kim
Vietnam: Shugaban kasar Amurka Donald Trump na kan hanyarsa ta dawowa Amurka daga Hanoi bayan da ganawarsa ta biyu da shugaban KTA, Kim Jong Un, ta kere ba tare da cimma wata yarjejeniyan ba.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 25, 2022VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine