Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Wani babban bam ya fashe a wata makarantar Islamiyya a Pakistan, inda ya kashe akalla dalibai 8, da wasu sauran labarai.

VOA60 DUNIYA: Wani babban bam ya fashe a wata makarantar Islamiyya a Pakistan, inda ya kashe akalla dalibai 8, da wasu sauran labarai.
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 DUNIYA: A cikin takaitattun labaran duniya yau, wani babban bam ya fashe a wata makarantar Islamiyya a garin Peshawar na kasar Pakistan, inda ya kashe akalla dalibai 8 tare da raunata wasu 136. Bam din ya tashi ne a lokacin da ake gabatar da lakca, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG