Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau Ya Bayyana a Wani Sabon Bidiyo


Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya bayyana a wani sabon bidiyo da aka sa a kafofin sadarwa na internet inda ya ce yana nan da lafiyarsa.

XS
SM
MD
LG