Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wai Uba Ya Bada 'Yar Sa ta Je ta Sa Bom!


Hajiya Hafsat Ahmed Marshal.

In ji Hajiya Hafsat Ahmed Marshal da take bayani kan 'yan mata masu kunar bakin wake.

Grace Alheri Abdu da Hajiya Hafsat Ahmed Marshal sun tattauna akan yadda ake samun yawaitar yin amfani da 'yan mata kanana ana daura musu jigidar boma-bomai su je su kashe kan su tare da wasu mutane a sassan arewa maso gabashin Najeriya.

Hajiya Hafsat Ahmed Marshal marubuciya ce, mai sharhi, 'yar gwagwarmaya kuma mai fashin bakin al'amuran yau da kullum a Najeriya.

Hajiya Hafsat Marshall Akan 'Yan Mata Masu Kunar Bakin Wake - 2'54"
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:54 0:00
Shiga Kai Tsaye
XS
SM
MD
LG