Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wakilan kwamitin APC sun kasa cimma matsayi


Murnar zaben APC
Murnar zaben APC

Mutane suna ci gaba da baiyana ra'ayin akan kasa cimma matsayin wakilan jam'iyar APC a cece ku ce a Majalisar dokokin Nigeria

Wakilan Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC sun gaza cimma matsayi dangane da hukunci ko matakin ladaftarwa daya kamata Jam’iyyar ta dauka akan shugaban majalisar Dattawa Bukola Saraki da takwaransa na majalisar wakilai Yukubu Dogara saboda zargin burus da umarnin Jam’iyyar game da nada wasu mukamai a shugabancin majalisun biyu.

Mutane suna ci gaba da baiyana ra'ayin kamar yadda wani yace cewa basu damu da talakawa bane shi yasa suke yin haka.

A saurari sauran bayani a rahoton da wakili sashen Hausa Mahmud Kwari ya aiko daga Kano

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG