Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wane Hukunci Ya Dace A Yiwa Masu shigowa Da Kayan Jabu A Najeriya?


laos-rice-prices-feb-2016
laos-rice-prices-feb-2016

Gwamnatin China na yanke hukuncin kisa ga duk wasu masu aikata miyagun ayyuka da yiwa tattalin zagon kasa.

Don haka wanne hukunci kuke ganin ya dace a yankewa wadanda ke shigowa da kayan jabu dake cutar da al’umma? Wanda suka hada da kayan abinci da magunguna da kuma sauran abubuwan amfani na yau da kullum.

Domin ku fadi amsoshin ku zaku iya kiran wannan lamba +12022059942 idan an kira lambar za a ji wata gaisuwa kamar haka VOA Washington, da zarar anji gaisuwar sai a danna 12 a jikin waya sai aji wata gaisuwa da Hausa, da zarar anji wannan gaisuwar da kuma wani ‘kara sai a fara magana duk abin da aka fada na’ura zata nade. Muna sauraronku

A saurari shirin mu na gobe juma’a da la’asar domin jin ra’ayoyinku.

XS
SM
MD
LG