Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Alkali Ya Dakatar da Dokar Trump Har Mutane Na Shigowa Amurka


Masu zanga zangar kyamar dokar da Shugaba Trump ya kafa wadda yanzu wani alkali ya jingineta

Ahalind a ake ciki kuma, baki sun fara tahowa Amurka, bayan da umarnin da wani alkali ya yabar ya dakatar da aikin dokar d a shuga Trump ya bayar wacce ta hana baki daga kasashe bakwai da galibin al'umarsu Musulmi ne zuwa Amurka.

Rahotanni suka ce wata gamayyar kungiyoyin lauyoyi a New York suna ta taimakawa masu katin Green Card na izinin zama a Amurka da masu VISA wadanda suka iso a tashar jirgin sama ta JFK ba tareda wata cikas ba.

Lauya Camille Mackler ta gayawa kamfanin dilancin labarai na Associated Press jiya Lahadi cewa "yanzu ankoma aiki kamar da."

An kira wata 'yar kasar Iran Fariba Tajrostami, cewa tana iya hawa jirgi zuwa Amurka bayan da aka hana ta shiga jirgi makon jiya daga Istanbul, bayan da shugaban Amurka ya bada umarnin hana 'yan wadanan kasashe bakwai yin balaguro zuwa Amurka.

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG