An yi kiyasin cewa, kimanin kashi 8% na al’ummar duniya ba su cin nama kwata-kwata. Masu kula da lamura sun ce, irin wannan rayuwar na iya zama da kalubale a kasashen nafiyar Afirka inda ake yawan cin nama da kuma kifi a galibin abincin da aka saba da shi. Mun ziyarci wani gidan cin abinci da ba a girki da nama a birnin Nairobi dake kasr Kenya.
Wani Gidan Cin Abinci Da Ba A Girki Da Nama A
Za ku iya son wannan ma
-
Maris 25, 2023
Hanyoyin Magance Kurjin Ido Da Ake Kira Stye
-
Maris 25, 2023
Kalubalen Samar Da Kiwon Lafiya a Nahiyar Afirka