Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Bata Gari Sun Sace Sandar Iko a Majalisar Dokokin Najeria

An samu hargitsi a Majalisar Dokokin Najeriya inda wasu ‘yan daba suka shiga zauren Majalisar suka dauki sandar girma.

Zaman Majalisar Dokokin Najeriya ya Kara tsawo saboda tsaikon da aka samu a dalilin kutse da wasu wadanda ba a san ko su wanene ba suka shiga cikin Majalisar suka sace sandan girma wanda shi ne sandan iko da ake amfani da shi a lokutan zama.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG