Accessibility links

Wasu Fashe-Fashen Boma-Bomai Sun Girgiza Kano


Tsohon hoton fashe-fashen boma-boman da suka faru a Kano a shekarar da ta gabata. (File photo)

Kakakin rundunar 'yan sandan jahar Kano ASP Magaji Musa Majiya ya tabbatar da tashin boma-boman amma bai ce komi ba game da asarar rayuka

Daga samun labarin fashewar boma-bomai hudu bi da bi cikin dare a titin Enugu Road da kuma titin Emir Road a kanon Dabo, wakilin Sashen Hausa, Mahmoud Ibrahim Kwari ya garzaya ya harhada bayanai kamar haka:

XS
SM
MD
LG