Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Matasa A Nijer Sun Yi Wani Gangami Akan Yaki Da Illolin Canjin Yanayi

A jamhuriyar Nijer, kungiyoyin kare muhalli sun yi jerin gwano a yau a birnin Yamai albarkacin makon tunatar da shugabannin duniya bukatar soma zartar da shawarwarin da aka tsayar a yayin taron yaki da illolin canjin yanayi da aka yi a birnin Paris kusan shekaru uku da suka gabata.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG